3. Daga cikin hikimomin da suka sa a ke kiran Sallah da Ikama *
2 points
4. Hukuncin kiran Sallah da Ikama ga Mutane da yawa Faralin kifaya ne, amma ga Mutum shi kadai kuma wajibi ne. *
2 points
5. Azumin watan Ramadan wajibi ne kuma rukuni ne cikin rukunnan Musulunci, duk wanda ya karya shi ba tare da wani uzuri ba to ya yi wani zunubi babba kuma babu abin da zai sa a yafe masa sai ya tuba zuwa ga Allah, kuma wajibi ne ya rama azumin. *
2 points
6. Watan azumi na shiga ne - kamar yadda ya zo a Sunnah - bayan faɗuwar ranar 29 ga watan Sha'aban ko bayan watan ya cika kwana 30. *
2 points
7 DAGA CIKIN SHARUDDAN WAJABCIN ZAKKA, KAYAN GONA, DANA LAMBU *